Samosa

# katsina .inason samosa sosai nida mijina inyaji nama yana Dadi sosai Kuma inayin nasaidawa ko biki ko suna .
Samosa
# katsina .inason samosa sosai nida mijina inyaji nama yana Dadi sosai Kuma inayin nasaidawa ko biki ko suna .
Umarnin dafa abinci
- 1
Fulawa.kofi 2 zansamai.cokali2 gishiri.kadan Sai Mai cokili 2 Sai NASA ruwa na kwabashi kwabin cincin xanbashi minti 15 narofeshi da leda
- 2
Insamu nama maikyau Mara Kashi nawankeshi.insamai ruwa kadan Sai albasa mggi Sai ongga.yanona Sai insashi a tormin indakashi yy laushi
- 3
In dauko attarugu da albasa in jajjagashi yadaku saisa.Sai indaurashi tokunya in soyashi da Mai kadan in dauko nama. in hadesu wajw day
- 4
Indauko Wanna kwabin flula indinga murzawa yy Fadi Sai in gasashi karna sa Mai cikin pan..haka ake gasawa.in nadauko Sai sa kayan hadin in..nanedawa
- 5
Inna Gama nadawa indinga soyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai