Farar shinkafa da miyar alaiyahu

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

#BK

Farar shinkafa da miyar alaiyahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xa,a daura ruwa a tukunya,se asaka danyan shinkafa a roba asaka gishiri kadan aciki,Asama ruwa me xafi azuba acikin shinkafar se a jujjuya a rufe,abarshi yayi minti biyar xuwa goma se a xubar da ruwan a wanke Shi sosai duk starch din xe fita

  2. 2

    Se ki juya shinkafar a ruwan cikin tukunyar da aka daura idan ya tafasa asa gishiri kadan,abarshi idan ya dahu ya tsotse a kwashe

  3. 3

    Se a yaka alaiyahu da albasa awanke a tsane a kwando,a dauko bushasshan kifi Shima a jika da ruwan xafi

  4. 4

    A daura tukunya a wuta,se a saka manja idan yai zafi asaka albasa kadan,se asaka kayan Miya da sinadarin dandano,cray fish dasu curry da thyme,dakuma kifin da,aka jika

  5. 5

    A jujjuya sama sama,se a dauko alaiyahu a juye aciki,abarshi idan yayi a sauke,Amma kada alaiyahun yadahu sosai.aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes