Fish rolls

Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
Fish roll gaskiya yana.da Dadi yanadashi .inkanaci harwani Dadi kakeji Kuma inayi dun Sana a Kuma .inayi sabida yarana da mijina
Fish rolls
Fish roll gaskiya yana.da Dadi yanadashi .inkanaci harwani Dadi kakeji Kuma inayi dun Sana a Kuma .inayi sabida yarana da mijina
Umarnin dafa abinci
- 1
Zan tankade fulawata.insa gishiri kadan.da notmet da butter.in murzasu Sai NASA ruwa na kwabashi da tauri
- 2
In dako kifina in wanke mara Kaya. In nsa albasa attarugu Maggi onga.in tafasashi yanuna in zanna incire kayan kifin daya.tas
- 3
Sai indauko wannan hadin fulawa in murzashi sosai yy Fadi
- 4
In dauko kifina in dinga sawa ciki Shi
- 5
Sai in nadashi kaman tabarma.in dinga yankawa.inasoyawa cikin Mai maizafi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10837168








sharhai