Stickmeat
Saukin girkawa Babu bata lokaci
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na yanka nama kanana kanana sai na wanke na Dora tukunya nasa curry da thyme na yanka albasa a ciki nasa Maggi da gishiri na daka garlic da citta shi ma na zuba duka a cikin sai na tafasa
- 2
Tattasai da tarigu da albasa na yanka shi shima Wanda zansa a cikin toothpick din na Kuma jajjaga wani Dan kadan wanda zan suya dashi
- 3
Da ya tafasu na tsantsane nama na wanke toothpick din na jera nama da tattasai da albasa a toothpick din na zuba manygada dan kadan a pan na zuba kayan miya da ya soyu na zuba nama da yake a toothpick din na motse shi a hankali kar nama ya fita a cikin toothpick din shikenan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11654429





sharhai