Kayan aiki

  1. 6 cupsof flour
  2. 2simas butter
  3. 2 cupsof sugar
  4. 1 cupof coconut milk
  5. 1 cupof milk
  6. 2 tbspof baking powder
  7. 2 tbspof coconut flavour
  8. Coconut flakes
  9. 12eggs
  10. Cupcake paper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba sugar da butter a bowl saikiyi mixing, Ki fasa egg saiki zuba ciki ki kara mixing ki kawo flour da baking powder ki zuba saiki juya sosai. Zakiga yayi kauri sosai.

  2. 2

    Ki dauko coconut milk da milk ki hadesu wuri daya saiki na zubawa kadan kadan kina juyawa har ya kare saiki zuba flavour.

  3. 3

    Ki dauko paper ki zuba batter dinki saiki zuba coconut flakes akai kiyi baking for 15mins.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes