Farar Shinkafa da sous din kayan miya

Sabiererhmato @sabiramato
Farar Shinkafa da sous din kayan miya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaa daura ruwan shinkafa
- 2
Idan ya tafasa se awanke shinkafa asa
- 3
Idan yayi rabin dahuwa se awanke
- 4
Asa ruwa kadan a tukunyar da gishiri ya tafasa
- 5
Se a juye shinkafar ta karasa dahuwa
- 6
Kayan miya ayanka ayi blending
- 7
Se a tafasa nama asa curry thyme da maggi aciki
- 8
Idan yayi se a soya a jiye a gefe
- 9
Se a daura kayan miyan a wuta ya dahu
- 10
Se akara mai da kayan dandano
- 11
Asa curry da kanwa saboda ya dauke tsami idan akwai
- 12
Se a juye naman abari ya soyu
- 13
Se ayi serving😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11997950



sharhai