Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Sami namanki ki wankeshi Saiki tafasa da Dan Maggi da citta da tafarnuwa inyayi
- 2
Saiki sauke ki soya naman karya soyu sosai inkin gama Saiki dauko attarugu da albasa ki yanka albasan rawun
- 3
Saki dauko tukun yanki kizuba Mai kadan da albasa inyasoyu Saiki zuba attarugu da tomato na leda sauran kayan hadinki in yafara kamshi Saiki zuba albasa dakika yanka inya soyu sama sama Saiki dauko Naman dakika Riga kika soya Saiki guye acikin sauce dinki Kita juyawa har saiya Kama jikin Naman aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12066130




sharhai