Dolgano Coffee

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Dolgano recipe week challenge hadine Mai dadi da Zaki iya Sha da sanyi ko da zafi duk Wanda kikeso zakisha akwai dadi ga saurin sarrafawa

Dolgano Coffee

Dolgano recipe week challenge hadine Mai dadi da Zaki iya Sha da sanyi ko da zafi duk Wanda kikeso zakisha akwai dadi ga saurin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. Nascef coffee cokali biyu
  2. Sukari cokali biyu
  3. Ruwan zafi cokali biyu
  4. Madara rabin kofin glass

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan da mukebukata alokacin hada dolgano coffee

  2. 2

    Dafarko ki samu bowl Dan madaidaici saiki zuba nascef saiki zuba sugar saiki zuba ruwan zafi, zuba ruwan zafin shine zaisa nascef din yayi saurin narkewa

  3. 3

    Bayan kinsa ruwan zafi sa whisker kiyita bugashi harsai yayi fari yayi kauri kuma

  4. 4

    Saiki dauko piping bag ki zuba aciki saiki zuba akan madarar nan taki

  5. 5

    Saikiyi decoration yanda kikeso

  6. 6

    Done enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes