Fatin dankalin hausa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi blendin tattsai taruguda albasa

  2. 2

    Aaoyasu da mai ayi sanwa da ruwa asaka magggi

  3. 3

    A here dankali a yanke alayahu

  4. 4

    Idan ruwa ya tafasa a saka dankali asaka alayahu a rufe idan ya dahu a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes