Lemon tsamiya
Ina shanshi ne bayan na gama cin maiko
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12152815

Ina shanshi ne bayan na gama cin maiko
Ina shanshi ne bayan na gama cin maiko
Ina shanshi ne bayan na gama cin maiko
Ina shanshi ne bayan na gama cin maiko
Na wanke tsamiya nasa atukunya
Se nasa masoro da citta
Daya tafasa se nasa siga na tace
Na bari ya wuce se nasa kankara
An kwafa!
More Recipes

sharhai