Shinkafa da wake da miya

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Gaskiya wanan Abinci yanada matuqar dadi da dandano

Shinkafa da wake da miya

Gaskiya wanan Abinci yanada matuqar dadi da dandano

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shikafa
  2. Waki
  3. Naman kaza
  4. Tomatoes
  5. Atarugu
  6. Tatasai
  7. Albasa
  8. Tafarnuwa
  9. Magi
  10. Gishiri
  11. Mai
  12. Curry
  13. Thyme
  14. Kanwawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki da shi shikafarki kamar yada kinkasani, sai kidafa waki ki daban wurin dafa waki sakisa kanwa kada shikisa wakin yayi duhu sai kizuba magi da gishiri daidai buqata wuri da fa waki in yanuna sai ki AJIYI daba

  2. 2

    Miya zaki tafasa namanki nakaji sai kisoya sai kizuba kayan miyanki a mai sai kisoya su sosai sai ki dauko ruwan tafasa namanki kizuba tari daman ki soyayi da tafarnuwanki da Albasa sai kirufe zuwa lokaci kadan saikisa magi da gishiri da curry sai mayar kirufe kirage wuta kibari yandahuwa kadan kadan to intayi sai ki sauki kingama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes