Millo dalgona

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan daldanon bamagana sbd dadinta. Nayi na Nescafe naji dadinshi shine nace bari na gwada na millo hhhmmm dadikam bamagana

Millo dalgona

Wannan daldanon bamagana sbd dadinta. Nayi na Nescafe naji dadinshi shine nace bari na gwada na millo hhhmmm dadikam bamagana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Millo sachet biyu
  2. Whipping cream rabin kofi
  3. Suga chokali daya
  4. Ruwan sanyi chokali uku
  5. Pick milk gongoni daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba whipping cream a bowl sannan kisa sugar sai kizuba ruwan sanyi sosai sai kidauko whisker kiyi takadawa har yayi kauri sosai

  2. 2

    Bayan yayi kauri sai kidauko millo leda daya kizuba akai sannan kici gaba da kadawa na sawon minti uku sannan kikara leda dayan akai kici gaba da kadawa har yahade duka

  3. 3

    Gashinan bayan nagama hadawa sai na ajiye agefe

  4. 4

    Sai nadauko kofi nazuba pick milk rabin gongoni sannan nadan kara ruwan tsanyi akai nadan kada sai nadauko hadin millo nazuba akai ahankali har nacika kofin shikenan asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes