Basmati jallop rice

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Nau'ine na sarrafa basmati rice,stay safe,stay at home Kano Lock down😭

Basmati jallop rice

Nau'ine na sarrafa basmati rice,stay safe,stay at home Kano Lock down😭

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Basmati rice Kofi biyu
  2. Mai
  3. Jajjagen Albasa da attarugu
  4. Sinadaran veges na leda
  5. Sinadaran dandano
  6. Gishiri
  7. Cumin powder
  8. Curry powder
  9. Pinch na tumeric powder

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan ne sinadaran veges din danayi amfani dasu Zaki iya samunsu a manyan shopping mall

  2. 2

    Dafarko Zaki tafasa basmati rice dinki Amma kada kibari ta dahu luguf saiki tace kisata a side

  3. 3

    Saiki dauko tukunya kisa Mai kisa jajjagen attarugu da albasan ki ki soya idan ya soyu kisa veges dinki ki soya sama sama saikisa ruwa Dan kadan kisa Maggi da gishiri kisa cumin powder da tumeric da curry ki juyasu

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa ki zuba shinkafar Nan ki juyasu sosai komai ya hade saiki rufe ruwan Yana kafewa ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi🎵

Similar Recipes