Faten tsaki
faten tsaki tanada dadi Sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki wanke yakuwan ki tas ki yankata sai ki yanka albasa ki daura tukunya a wuta ki zuba mai sai ki zuba albasa ki soya sosai sai ki jajjaga attaruku ki zuba ki zuba ruwa wanda zai isheki sai ki zuba kayan hadi su maggi ki barshi ya taffasa sai ki dauko tsakin ki kina zubawa kina juyawa ba dayawa zaki sa ba da ruwa ruwa sosai zaki barshi sai ki rage wuta ki rufe yafara nuna in yayi sai ki zuba yakuwa a kai bayan minti biyu shikenan ki sauke zaki iya soya manja ki zuba a kai in kina so
- 2
B
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13159622




sharhai