Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarku zakitafasa Doyarki sai kisa mai a wuta kizuba doyarki tasoyu Sama sama sai kisa cibi ki watgaza ya sai kizu ki fasa Kwai kiciri fari daban kiciri jan cikin Daban

  2. 2

    Sai kuwa ni kisoyashi daban kisa magi cikinsa ki hada da doyarki ki yamutsa sai kizu kizuba albasa da lawashi kisa gishiri da magi cikin

  3. 3

    Sai kisa kayan miya ki cikin hadinki kizuba cikin manki tari da doyarki da kayan ki damu ka fada garki sai kiyamutsa ki gwada akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai (4)

@Tehmina_Ameen
@Tehmina_Ameen @tehmina_ameen
Kindly ingredients ki quantity mention kar daay

Similar Recipes