Lemon mangwaro

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

Yana da dadi sosai ga kara lafiya a jiki kasancewar kayan da akayi amfani dasu du namu ne na gida.

Lemon mangwaro

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana da dadi sosai ga kara lafiya a jiki kasancewar kayan da akayi amfani dasu du namu ne na gida.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Mangwaro manya guda
  2. Danyar citta
  3. Naa naa
  4. Sugar yadda ake so
  5. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa sami mangwaro mai kyau a bare bawon sannan a yanke tsokar daga jikin kwallon sai a hada da danyar citta a markada.

  2. 2

    Zaa sami rariya sai a zuba ruwan naa naa a markadan sannan a tace sai a zuba sugar yadda akeso da flavor sannan a gauraya sai a barshi yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes