Gireba

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Ina matuqar son gireba saboda dadinta😋😋😋

Gireba

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina matuqar son gireba saboda dadinta😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsof flour
  2. 1/2 cupof sugar
  3. Vegetable oil
  4. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour, sugar, flavor a kwano a juya sai a dinga zuba Mai a hankali ana juyawa harsai flour ta hade jikinta

  2. 2

    A Sami ludayi ana sakawa aciki anayin shape din circle ana cirewa sai a jera a tray din oven

  3. 3

    A gasa harsai tayi brown sai a ciro a oven a barshi ya huce sai aci😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes