Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Sami tsaki kiwanke ki samo abun turarawa Saiki turarashi in yafara tafasa ruwa kasanshi Saiki dauko ludayi kina juyawa kina yayyafa ruwa kadan Saiki barshi ya nuna Saiki sauke
- 2
Saiki wanke nama miyan kitafasa da Maggi da albasa inyayi Saiki saka Mai inya soyu kisaka nama kisoya saiki juye kayan Miya kisaka sauran kayan hadinki da kayan kamshi Saiki rufe yaita nuna in yayi Saiki sauke she kenan kingama biski in kinaso Zaki iya cinsa da wake Koda latas aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13384600




sharhai