Couscous and livers sauce

#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi
Couscous and livers sauce
#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke hanta na tafasa na soya inda kinaso kina iya yi da Tafashashe hanta
- 2
Na yanka onion, green, red and yellow pepper, na dora mai kadan nasa onion
- 3
NASA ginger, garlic,attarugu kadan,nasa green,red,yellow peper, NASA olive
- 4
NASA curry,thyme,seasoning na maggi kadan,sana nasa soy sauce
- 5
NASA oyster and spring onion sauce,nasa ketchup na hadesu sana nasa soyaye hanta na barshi ya nuna for 3mn
- 6
Na yanka coriander leaves na zuba a kanshi sena sawke
- 7
Ma couscous dina na dora tukuya nasa butter 1tablespoun,nasa grated onion, ginger,garlic and peper, nasa mixed vegetables
- 8
NASA curry, thyme, maggi nasa ruwa nama kadan na hada da ruwa na rufe na barshi ya tafasa
- 9
Da ya tafasa sena zuba couscous na rufe na sawke daga kan wuta,shikena
- 10
Gashi se nada na miya hanta da gashashe nama mechoui
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Quick prawns and vegetables couscous
To gaskiya dai bancika so couscous ba nafiso nasha kunu shi hade da yoghurt to naje na dafawa yara shikafa sai sukace nayi musu couscous shine nayishi so simple and quick kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Crispy fried chicken wings and drumsticks
Wana nama soyashi yayi dadi sosai kuma so biyu ake soyawa sabida yayi crispy sosai Maman jaafar(khairan) -
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
Lamb Mechoui
#Sallahmeatcontest Lamb mechoui gashi nama ne da yan Senegal keyi yawanci lokacin sallah laiya kuma da cinya rago akeyishi Maman jaafar(khairan) -
Indian crispy bread snacks
Wana snacks din da bread akeyi shi na yan Indian ne ga kuma cika ciki Maman jaafar(khairan) -
Stir fry garlic vegetables and salmon fish
Munaso vegetables sosai musaman maigida na to shine na hada wana ma dinner kuma family na suji dadinsa sosai kina iya cishi hade da shikafa ko couscous ama mude haka mukacishi Maman jaafar(khairan) -
Spaghetti and bolognese sauce
Wana recipe asali na yan Italy nai ama yazama gama gari kowa nayishi kuma akaiw dadi ci sana kina iya ci miya bolognese din da couscous ko shikafa Maman jaafar(khairan) -
Falafel and Tahini sauce
#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi Maman jaafar(khairan) -
Chicken tortilla taco
#FPPC KONAKI nayi corn beef taco family na suji dadinshi sosai shine sukace nayi musu kuma ama sena sake nayi da tortilla c Maman jaafar(khairan) -
LAMB Vegetables stew with Couscous
#holidayspecial wana abici yan Morocco ne , kodayake ogana bayaso couscous ama yaci wana sabida vegetables stew din sabida yanaso vegetables sosai Maman jaafar(khairan) -
Potatoes and vegetables stew
#CHEERS wana miya kina iya cinsa hakana kokuma kici da shikafa ko couscous Maman jaafar(khairan) -
Beef and Peas sauté
#ramadansadaka wana hadin peas da bread ake cinsa a hada shayi ama kina iya cinsa da shikafa, taliya, ko couscous Maman jaafar(khairan) -
Attieke (cassava couscous)
Hmmm,attieke abici ne na yan faranci kamar cotonou, abijan,Togo,yana dadi ga kuma cika ciki sede yanada aiki sosai sabida kami attieke ya hadu yakan dawki 6days ana bayana seyayi shekara beyi komai,to yanzu anayi shi kamar yadan akeyi couscous kawai siye zakiyi ki hada abunki👌🥰 Maman jaafar(khairan) -
Red Lentils curry soup
Red Lentils curry soup miya ne na yan Pakistan, Bangladesh, Indian anaci da shikafa ko kuma da roti bread kuma yana Gina jiki sosai sabida lentils is full of protein Maman jaafar(khairan) -
Chicken pastry
Masha Allah kwana biyu ban haw cookpad ba sabida lockdown yasa ayuka gida suyi yawa ama Alhamdulillah gashi yaw nazo muku da recipe na fulawa mai dadin🥰 Maman jaafar(khairan) -
Stir fry Chinese Rice Vermicelli
Wana taliya yarana nasonshi kuma ga dadi ci sana ga sawri nuna Maman jaafar(khairan) -
Beef and vegetable sauce with Creole Rice
Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Couscous dessert
#couscous wana dessert din na couscous nada sawki yi kuma ga dadi sha Maman jaafar(khairan) -
Snack
To wana banmasa suna da zanbashi ba🤣sabida yara sukace sunaso snack ma school na rasa me zanyi kawai na shiga kitchen nayi hade hade na da kwabe kwabe😂shine ya bani wana result din kuma yayi dadi dan har oga yaci Maman jaafar(khairan) -
Avocado tortilla wrap
#ramadansadaka inada avocado nai da ya fara LALACEWA gudu kada na yar dashi yasa nayi wana recipe din kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Crispy chicken sauce
# AUTHOR MONTH CELEBRATIONThis recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntciHAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week Maman jaafar(khairan) -
-
Oven grill lamb
#chefsuadclass1 wana gashi nama rago ne na oven kuma yayi dadi sosai munagodiya ga chef suad da cookpad chef suad da dried spices ta koyamuna ama ni nawa nayi da fresh spices sabida dama inadasu a fridge Maman jaafar(khairan) -
Ablo(steamed rice cake)and tomatoes sauce
To wana recipe babancinsa da Masa shine shi ana turarawa nai ,sana inada recipe dinshi a English app danayi kusa 2 years kena to shine @zaramai kitchen tace nasashi a hausa app shine na sake yishi Maman jaafar(khairan) -
Creamy chicken mushrooms sauce with pasta
Wana abici nayiwa family na ma lunch kuma suji dadinsa wanibi kana gajiya daci tomato sauce to sai kadan sake test din baki 😅Sana wana sauce din kina iya ci shikafa, couscous, taliya ko kuma kicisa da bread #ONEAFRICACHALLENGE Maman jaafar(khairan) -
Roll up moimoi and gizzard sauce
Wana recipe na moimoi inadashi a English app shine nace bari nayi irishi nasa a Hausa app ma,#gargajiya Maman jaafar(khairan) -
Smocked chicken and peper sauce
Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi Maman jaafar(khairan) -
Chakalaka sauce and white rice
Wana miya na yan SOUTH AFRICA nai kuma kina iya cinsa da couscous, taliya, babancinsa shine BAKED BEANS da ake sawa Maman jaafar(khairan) -
Mushroom rice
To wana shikafa nayishi da sawra dafafe shikafa da nakedashi a fridge kuma family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
Salmon fish croquettes
#GWSANTYJAMI Konaki nayi wana salmon fish din ogana yaji dadinsa sosai shine yace nasake yimishiTo danayi nima picture din ya bani shaawa shine nace bari nasake postings 🤣 Maman jaafar(khairan)
More Recipes
sharhai (9)