Lemun Zogale 🌿da Cucumber🥒

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Musanman irin wannan lokachi da massasara tayi yawa zeyi kyau murinka shan irin wannan lemun don samun karin lafia.

Tura

Kayan aiki

minti 5mintuna
3 yawan abinchi
  1. Zogale
  2. Kafi likita (hospital)
  3. Citta
  4. Oregano
  5. Cucumber

Umarnin dafa abinci

minti 5mintuna
  1. 1

    Zaki tsinko ganyenki na zogale da kafi likita da oregano ki wanke tas baa yankawa

  2. 2

    Sannan ki yanka cittar ki ita ma bayan kin wanke

  3. 3

    Se cucumber itama kiyanka ki saka su duka a blenda ki markade ki tace ki dura a goruna ki saka a fridge yayi sanyi. Se sha

  4. 4

    Utiya Bello ma ta ban shawarar saka cinamon ze debe gahin zogale se in zan kara yi in sha Allah in gwada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes