Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Kayan ciki
  3. Darugu
  4. Tatasai
  5. 1Tomator
  6. Albasa
  7. Alayahu
  8. Tafarnuwa
  9. Citta danya
  10. Tumiric danyi
  11. Magi
  12. Gishiri
  13. Mai
  14. Curry
  15. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarku zaki. Samu kayancikin kiwanki da kyau kitafasa kisamagi gishiri tafarnuwa, inyayi kisoyashi sai ki ajiyi gife

  2. 2

    Sai ki jajaga tarugu da tatasai ki sa mai awuta sai kizuba inya soyu sai kisa tumiric citta danya da tafarnuwa kisa ruwan tafasa kayancikin ki kirufe sai kizu kisa magi gishiri curry kisa thyme kadan kirufe inrunfe in ruwanki suntafasa sai.kidayko macaroniki kizu tare da Alaiyahunki da Albasarki sai kirufe sai ruwan yakusa tsotsiwa sai.kisa kayancikin ki da kin kinka soya sai kizuba daga qarshi.kirage wuta sai.kibashi minti biyu shikinan kingama sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes