Umarnin dafa abinci
- 1
Kiwanke wake ki markadata da su albasa attaruhu da tattasai se kisa mata Mai manja da kuma kayan kanshi
- 2
Da Dandano kiyi mixing sosai komai yahade kikara ruwan dumi inyayi kaure se ki diga ruwan kanwa yana Kara masa dadi kora
- 3
I seki turara a leda ko roba duk wanda kikeda inya turaru kisa manja da yaji kici dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16295460







sharhai (4)