Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 3 fulawa
  2. Suga rabin kofi
  3. cokaliYeasts rabin
  4. Ruwan dumj
  5. Mai na Suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Azuba fulawa a roba asa sugar da yeast se asaka ruwa a kwaba

  2. 2

    Se abarsa yatashi na minti 30 se asoya

  3. 3

    Asha da ruwan tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muhammad Ibrahim
rannar

Similar Recipes