CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu ainihin hoton girkin

Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Qirqirarren Girkine Arashin Kabejin Yin Koslo😜

Qirqirarren Girkine Arashin Kabejin Yin Koslo😜

Kara karantawa

Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Qirqirarren Girkine Arashin Kabejin Yin Koslo😜

Qirqirarren Girkine Arashin Kabejin Yin Koslo😜

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 15mintuna
Mutane 2 yawan
  • Dankalin Turawa ayanka
  • maggi biyu
  • Karas biyu
  • 1Kokumba daya
  • Tumatur Metauri 2 ayanka qananu
  • Gishiri kadan
  • Salad cream cokali biyu
  • Bama mayonnaise cokali 3
  • Albasa qananun yanka sosai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Hada Dankalin turawa dafaffe da karas da tumatur da kokumba da albasa duk yankakke dinnan aroba me fadi

  2. 2

    Akawo salad cream da bama azuba akai acakuda asaka gishiri kadan asake cakudawa shikenan angama

  3. 3

    Ko ayanka dafaffiyar qwai aciki haka aci dadi lfy (banicin dafaffiyar qwai shiyasa bansaba)

  4. 4

    Ana iyacinsa da shinkafa dafaduka, ok Cous Cous ko duk abinda akeso

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
rannar July 21, 2022 19:26
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai (5)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
July 22, 2022 18:35
Yawu na ya tsinke😋😋😋
(an gyara)
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Salad Irish Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alala
  2. Wainar semonvita
  3. Crackers mai albasa
  4. Samosa
  5. Dambun Nama
  1. Samosa
  2. Mango juice
  3. Alala
  4. Yellow Rice and Stew
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16386214
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close