Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyi mixing flour da Mai sosai
Sai ki kawo gishiri da ruwa ki kwaba da tauri - 2
Ki murza sosai saiki ajiye yada huta zuwa miti goma
- 3
Daganan saiki zo kiyi rabishi zuwa gida goma, nasan zakuyi mamaki kuce yayi fici-fici, Kar ku damu kuyi a hakan
- 4
Saiki zo ki dinga mirzawa kina akijewa a gefe indan kin gama saiki dinga safa Mai a Kai kina marmarsa flour kina dorawa wani bisa wani har ki gama
- 5
Daga nan saiki murza kisa frying pan a wuta kisaka idan ya gasu sai ki dinga cirewa daya bayan daya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16463160







sharhai (3)