Korean style hot wings

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke wings dinki sai ki raba ta biyu ama inda kinaso kina iya barishi hakana sai kisa a bowl kisa blending ginger, garlic, onion, pepper inda kuma kinada na powder sai ki zuba
- 2
Sana nasa curry, thyme, black pepper powder, cumin powder, coriander powder da maggi, nasa soy sauce da vinegar
- 3
Na cakuda na rufe nasa a fridge na barshi ma overnight ko kuma ki barshi ma 2h, After 2h sai ki dawko corn flour ki tankade kisa wing din aciki
- 4
Sai ki soya a oil in medium heat ki kwashe
- 5
Ki dawko pan kisa oil kadan sana kisa garlic ki soya sama sama sai ki zuba ketchup, soy sauce
- 6
Hot chilli pepper sauce, kisa chilli flakes da sugar kadan ki barshi yadan nuna
- 7
Sai ki zuba soyaye wings din aciki ki hade dai ki dawko sesame seed ki zuba a kanshi
- 8
Ki sawke shikena sai ci 😋😋
Similar Recipes
More Recipes



























sharhai (13)