Tsire (homemade suya)
Yanada matukar dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sami tsokar nama kiyi fale fale da ita kidauko kuli kisa masa yaji,maggi.su citta adaka ahada acikin kuli
- 2
Sai azuba akan naman asa mai sai ajuya ko ina yasami kulin.
- 3
Saiki kunna garwashi kisami wayar gashi saiki jera tsiren idan yafara gasuwa ki yaryada mai.
- 4
Ayanka albasa sai adauko tsiken tsire a wanke sai asa naman asa albasa ajeraso iya yadda kikeso
- 5
Kiyanka parsley na dura tsiren akan sinasir sai aci
- 6
Kijuya daya gefen shima kisa mai idan yayi kikwashe kiyanka tomato
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664792



sharhai (4)