Puff puff
Yanada dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16708818
Yanada dadi
Yanada dadi
Zaki hade kayan a bowl kisa ruwa kikwaba kibuga shi sosai kirufe kisa ago maidumi
Idan yatashi saiki dura mai idan yayi zafi saiki dinga debo kwabin kina sawa acikin mai duk kisa saiki dinga juyawq ahankali haryayi idan yasoyu kidaibe aci
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)