Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai na firi dankalina na yankashi ya kashi nawanke na daura kan wuta nadafashi tarida jajagagin albasa atarugu da magi saida yadahu baruwa ka kadan aciki
- 2
Sai Nakawo soyayin Mai Nazuba na dauko kwai na sakamishi kayan manshi da Dan lawashin albasa aciki Nazuba na dan ragi wuta kamar minti 2 na sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16825872





sharhai