CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shinkafa me kala (brown rice)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shinkafa me kala (brown rice) ainihin hoton girkin

Shinkafa me kala (brown rice)

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Kara karantawa

Shinkafa me kala (brown rice)

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 45mintuna
  • 2Shinkafa kofi
  • Mai ludayi biyu
  • 1Albasa babba guda
  • Kayan kanshi ma daidai ci
  • Sinadarin dandano da kishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 45mintuna
  1. 1

    Da farko dai zaa yanka albasa a wanke,a daura tukunya a kan wuya a zuba mai in main yayi zafi sai a zuba albasa a ciki

    Shinkafa me kala (brown rice)matakin girki1 hoto
  2. 2

    A soya albasa har sai ta soyu tayi haka

    Shinkafa me kala (brown rice)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai a zuba shinkafah a soyata a ciki,A ta juya shinkafa har sai ta soyu a zuba kayan kanshi,gishiri da kayan dandano

    Shinkafa me kala (brown rice)matakin girki3 hoto
  4. 4

    In ta soyu sai a zuba ta fasheshen ruwan zafi a jiki iya yanda shinkafa zata dafu

    Shinkafa me kala (brown rice)matakin girki4 hoto
  5. 5

    In ruwan ya tsotse, shinkafa ta dafu sai a sauke

    Shinkafa me kala (brown rice)matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541
rannar April 30, 2019 15:29

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Kala Brown Rice

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Farfesun kifi kala biyu
  2. Tosted meatpie
  3. Farfesun naman rago
  4. Simple coleslow with mango juice
  5. Farfesun bushashshan kifi
  1. Tosted meatpie
  2. Banana and carrot pancake
  3. Awara me kifi da kwai
  4. Kukis din kwakwa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8442359
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close