Shinkafa me kala (brown rice)

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Shinkafa me kala (brown rice)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wani kalar dafuwar shinkafa ne da zaa iya cinsa haka koh da miya,tana da matukar dadi koh da baa hada ta da wani abun ba kuma ga saukin dafuwa #kanocookout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 45mintuna
  1. 2Shinkafa kofi
  2. Mai ludayi biyu
  3. 1Albasa babba guda
  4. Kayan kanshi ma daidai ci
  5. Sinadarin dandano da kishiri

Umarnin dafa abinci

minti 45mintuna
  1. 1

    Da farko dai zaa yanka albasa a wanke,a daura tukunya a kan wuya a zuba mai in main yayi zafi sai a zuba albasa a ciki

  2. 2

    A soya albasa har sai ta soyu tayi haka

  3. 3

    Sai a zuba shinkafah a soyata a ciki,A ta juya shinkafa har sai ta soyu a zuba kayan kanshi,gishiri da kayan dandano

  4. 4

    In ta soyu sai a zuba ta fasheshen ruwan zafi a jiki iya yanda shinkafa zata dafu

  5. 5

    In ruwan ya tsotse, shinkafa ta dafu sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541
rannar

sharhai

Similar Recipes