Banana and carrot pancake

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhhmm dadikam ba a magana wlh. Yarana sai santinsa suke tayi sbd dafinsa

Banana and carrot pancake

Hhhmm dadikam ba a magana wlh. Yarana sai santinsa suke tayi sbd dafinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba guda uku
  2. Carrot guda biyu
  3. Kwai guda biyu
  4. Flour kofi daya
  5. Ruwa rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakibare ayabanki kizuba a blender kiyanyanka carrot kanana kizuba akai sai kifasa kwai kizuba shima akai kisa ruwa kinikasu duka. Bayan kin nika sai kijiye a kwano kizuba flour akai ki jijjuya sai kidaura pan awuta idan yayi zafi kisa mai dan kadan sai kina diba kullin kina xubawa. Idan kinxiba sai kirage wutan kibarshi zuwa minti biyu idan yayi sai kisake jiya dayan gefen shima yayi. Haka zakiyi tayi har kigama sai kijerasu akan plate bayan kingama sai ki barbada zuma akai shikenan aci dadi l

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes