CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Onion sauce da boiled yam
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Onion sauce da boiled yam ainihin hoton girkin

Onion sauce da boiled yam

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Naji dadin wnn hadin 😋😋

Naji dadin wnn hadin 😋😋

Kara karantawa

Onion sauce da boiled yam

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Naji dadin wnn hadin 😋😋

Naji dadin wnn hadin 😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti talatin
Uku
  • Doya
  • Albasa
  • Attaruhu
  • Maggi
  • Mai
  • Curry
  • Gishiri
  • Tumatur
  • Sugar
  • Cinnamon
  • Mix spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko na fere doyata nasa a tukunya sannan nasa gishiri da sugar kadan na rufe bayan minti sha biyar doyata ta dahu dayi dadi saboda harda sugar nasa

  2. 2

    Sannan na yanyanka albasa slices da attaruhu da tumatur na wankesu na ajiye a gefe

  3. 3

    Na zuba mai a kasko sannan na zuba wnn albasar dana yanyanka naringa yuyawa sannan nazo na zuba attaruhu da maggai da curry da mix spices da cinnamon. Na jujjuya sena dan zuba ruwa kadan bayan yadan tsotse sena kashe wutar sannan na zuba tumatur shikenan

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar July 26, 2019 20:28

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sauce Din Albasa Doya

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Coconut Cake ball
  2. Buredin yar tsana
  3. Fanke (puff puff)
  4. Miyar dankali da karas
  5. Lemon zogale
  1. Kwadon dankalin hausa
  2. Lemon zogale
  3. Taliya da miyar jajage da salad
  4. Miyar dankali da karas
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9938912
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close