Kwadon dankalin hausa

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Dankalin Hausa akwai dadi

Kwadon dankalin hausa

Dankalin Hausa akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali yanda kike bukata
  2. Yaji
  3. Mai
  4. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a wanke dankali a dafashi, idan ya dahu sai a sauke a bare bayan a marmasashi a chakuda da kayan hadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes