Kwai mai zogale da tumatur

Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
Katsina

Wannan girki ga dadi ga kara daraja 😍😘😘😋😋

Kwai mai zogale da tumatur

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan girki ga dadi ga kara daraja 😍😘😘😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. Tumatur
  3. Albasa
  4. Maggi guda1
  5. Kwai ukku3
  6. Farin mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki fasa kwan ki a kwano duka kisa maggi ki wanke zogalarki da tumatur da albasa ki yayyanka ki xuba acikin kwan ki kadesu tare saiki zuba mai kadan a fan ki kunna gas ko risho ki dora yayi zafi saiki zuba hadin kwan y soyu ki sauke 😋😋😍😍😘 sai aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes