Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere doya ki yanka manya. Sai ki saka a cikin tukunya, ki barbada sugar da gishiri ki dora a wuta ki barta ta dahu, amma kar ki bari ta dafe sosai yadda zata ca6e.
- 2
Ki yanka iya girman da kike so. Ki fasa kwai ki zuba jajjagen tarugu da albasa, ki zuba ajino ki karkada amma yadda ba zai tsinke ba. (Saka jan maggi ko wani iri yana saka kwai tsinkewa. Over whisking ma yana tsinkar da kwai tayadda ba zai kama doya sosai ba.)
- 3
Ki dora mai idan ya yi zafi sai ki rinka tsoma doyar a cikin kwai kina sakawa a cikin mai. Idan ya soyu ki juya dayan gefen.
- 4
- 5
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Taliyar Yara Da kwai
#Taliya Inkikaganewa soyayyar tafi dafaffiyar dadi sosai 💖😘😍🤗 Mss Leemah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyen dankali da doya da kwai
Inason wannan girki da Karin safe.musamman in hadashi da shayi Fatima muh'd bello -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10011377
sharhai