Soyayar doya da kwai da miyar tumatur

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Wanan girki ya hadu kuma yana da dadi bard ma ace da safe zaa ci shi ka hada shi da shayi mai dan zafi 😋😋

Soyayar doya da kwai da miyar tumatur

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanan girki ya hadu kuma yana da dadi bard ma ace da safe zaa ci shi ka hada shi da shayi mai dan zafi 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Biyu
  1. Rabin doya
  2. Kwai ukku
  3. Mai kofi daya
  4. D'and'ano dunk'ule biyu
  5. cokalin Farin d'and'ano rabin
  6. Tumatur biyar
  7. Albasa daya
  8. Attarugu daya
  9. Tattasai rabi
  10. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fire doyarki sai ki yanka ta yanda kike so sai ki wanke ta ki zuba ruwa a tukunya ki zuba doyar kosa farin maggi kamar kwatan cokali sai ki barta ta dahu zuwa minti 10

  2. 2

    Bayan ta dahu sai ki sauke ki tace sauran ruwan da ke ciki sai ki dauko kwai biyu ki fasa ki kada kisa d'and'ano n ki idan kina son albasa ki yanka sai ki aza mai a wuta yayi zafi ki dinga daukar doyar nan kina tsomawa a kwai kina tsamewa kina sawa a mai me zafi kina soya har ki gama

  3. 3

    Bayan nan sai ki yanka su tumatur da albasa da attarugu da tattsai ki wanke su tas kisa mai kadan a kaskon soya kwai idan ya fara zafi ki zuba kayan nan da kika yanka ki motsa koh ina ya samu mai sai ki dauko d'and'ano ki zuba kisa kayan kamshi ki motsa ki rufe kamar minti biyu haka sai ki bude ki fasa kwai daya a ciki ki motsa a hankali ki rufe ki barta zuwa minti biyu tayi sai ki sauke sai ci zaa iya ci da shayi koh lemu 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes