Soyayyar noodles

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Tanada saukinyi Kuma tana rikon ciki idan kinyi break fast da ita zaki kai wani lokaci bakiji yunwaba

Soyayyar noodles

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tanada saukinyi Kuma tana rikon ciki idan kinyi break fast da ita zaki kai wani lokaci bakiji yunwaba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Noodles
  2. 2Kwai
  3. 4Attarugu
  4. 1Albasa babba
  5. Mai
  6. Sinadarin d'and'ano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki daura ruwa a wuta idan ya tafasa saiki zuba akan indominki,

  2. 2

    Idan yayi Kamar minti 5 saiki tsane acikin kwando,

  3. 3

    Saiki fasa kwai kisa maggi tareda jajjagen tarugu da albasa

  4. 4

    Saiki buga idan sunhade saiki dauko indominki data tsane tsaf saiki zuba akai,kijuya sai sun hade

  5. 5

    Saiki zuba Mai akan kaskon suya ki aza bisa wuta idan yayi zafi saiki zuba hadin indominki akai,

  6. 6

    Idan tafara soyuwa saiki yita juyawa bazaki daga ba gudun karta kone,haka zaki tayi saita soyu saikinji kamshi saiki sauke, shikenan kin gama soyayyar indomi noodles dinki aci dadi lfy😋😍😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes