Noodles mai dankali da kifi

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Irin dadin da tayi irinsane akecewa ba'a bawa yaro mai kiywa.

Noodles mai dankali da kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Irin dadin da tayi irinsane akecewa ba'a bawa yaro mai kiywa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi
  1. 240 gNoodles
  2. 1 cupDankali
  3. Kifin gwangwani 1
  4. 5Attarugu
  5. 1Albasa karama
  6. Sinadarin dandano 2 cubes
  7. Pinch of salt
  8. 4 TBSMai

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara dankali ki yankashi in to cubes saiki auni Kofi 1 ki dorashi a wuta ya tafasa yadanyi laushi ba'aso ya dahu yayi luguf a'a kibarshi dadan taurinsa kadan. Kisabmasa sibadarin dandano 1 da gishiri a wajen dahuwar.

  2. 2

    Saiki dauko attarugu da albasa ki wanke ki jajjaga

  3. 3

    Dauko tukunyarki zuba mai Dora a wuta idan yayi zafi kj zuba jajjagenki kiyita soyawa na tsawon mintuna 3-4 saiki zuba ruwa Wanda kikasan zai dafa noodles dinki batare da yayi yawaba ko kice saikin kara

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa ki zuba noodles dinki kibashi mintuna 5 saikisa dankali da kifi saikuma sinadarin dandano ki juya ki rufe bayan mintuna 5 noodles dinki ta kammala.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes