Soyayyiyar agada da kwai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#kanostate. Break fast idea

Soyayyiyar agada da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kanostate. Break fast idea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2Plantain
  2. Albasa
  3. 2Kwai
  4. Maggi & gishiri
  5. Mai
  6. Black pepper

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere bawon plantain (wato agada) saiki yankata a tsaye sannan kisa gishiri ki juya gishirin ya ratsata

  2. 2

    Saiki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki soya harsai yayi ja kinayi kina juyawa harsai yayi ja

  3. 3

    Saiki kwashe kisa a matsami

  4. 4

    Saiki fasa kwai ki yanka albasa kisa maggi da gishiri sai black papper ki soya done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes