Tura

Kayan aiki

  1. 2indomie
  2. Karas, green peas, tattasai, albasa
  3. Kwai
  4. 1maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a dafa kwai ya dahu

  2. 2

    Sai a yanka karas, tattasai, albasa, green beans kanana,

  3. 3

    Sai a dora ruwa tukunya bayan ya tafasa sai a zuba indomie da kayan lambu sai maggi guda daya sai abari ya dahu bayan ya dahu sai a sauke

  4. 4

    Aci dadi lfy😘😋😍❤️

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes