Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki aza ruwan zafi ki saka kwai har sai ya dahu sanannan ki zuba shi cikin ruwan sanya don yayi dadin kwaldewa
- 2
Sannan ki zuba ruwa karamin kofi daya da rabi ki zuba jajjagen tarugu da albasa ki bari ya tafasa
- 3
Sannan ki zuba curry da magin ki na indomie sannan ki zuba indomie ki bari ya dahu da dan ruwa ruwa
- 4
Aci lafia
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Indomie da kwai
#hauwa yau na fara cookpad kuma naji dadinshi HAUWA RILWAN ce ta sani a ciki nagode #hauwasafiya jabo
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10506491
sharhai