Indomie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kwai
  5. Mai
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya na daura a wuta

  2. 2

    Na jajjaga attaruhu da albasa na zuba

  3. 3

    Na barshi na yan mintina, na zuba indomie da maggi

  4. 4

    Na barshi na minti biyar, bayan ya dahu na saukar

  5. 5

    Na fasa kwai guda shida a kwano nasa albasa da attaruhu, curry da maggi na soya

  6. 6

    Bayan ya soyu na yanka shi shapes na dora a kai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes