Tura

Kayan aiki

  1. 2kofi shinkafa
  2. 1tspn baking powder
  3. 1/2tspn yeast
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Mai don suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jiqa shinkafa kamar awa uku ki wanke a kai niqa ayi gari

  2. 2

    Ki dafa wata shinkafa ki tuqa sama sama se ki hada da garin da aka niqo miki ki kwaba

  3. 3

    Ki zuba yeast da baking powder da albasa ki kwaba ki rufe ki aje wuri mai dumi har ya tashi

  4. 4

    Bayan kwabin ya tashi se ki dora tanda a wuta ki bari yayi zafi ki zuba mai se ki zuba kullun

  5. 5

    Ki bari ya soyu se kisa spoon ki juya dayan barin

  6. 6

    In yayi ki kwashe

  7. 7

    Haka zakiyi tayi har kullun ya qare

  8. 8

    Aci da miyar taushe ko abinda ake ra'ayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes