Masa(wainar shinkafa)

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Dadi baa magana

Masa(wainar shinkafa)

Dadi baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsShinkafa
  2. 2 tspYeast
  3. 3 tbspSugar
  4. Albasa madaidaici
  5. Mai
  6. 1Egg
  7. 1/2 tspBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Najika shinkafata ta kwana daya ajike se nawanketa tas nasamata albasa nayi blending nata da blender ta a gida amma in ba alokacin zakai amfani dashiba kar ka Nika da albasa Dan fermentation in yayi taking place yana wani iri gaskiya inyajima

  2. 2

    Yauwa se nadauko kullina nasamata sugar, yeast, gishiri na juyasu komai yahade se narufe nabari yatashi ko Minti 30 baikaiba Dan ko tsami baiyiba saboda baijimaba se nasamata baking powder da koyi nakara garwayata narufe nadauko kasko nasamata Mai Tai zafi se nasoyata tayi dadi sosai gaskiya zaki iyaci da Miya amma tawa da yajin kule naci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes