Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Sugar
  3. Gishiri
  4. Baking powder
  5. Yeast
  6. Mai na suya
  7. Ginger
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa ki jiqa adadin da kike so kamar zaki yi yau se ki jiqa da daddare ya kwana da safe ki wanke kisa aalbasa da danyar citta ki kai markade amma kar a cika ruwa idan an markado miki se kisa yeast giahiri da sugar ki barshi ya tashi idan ya tashi se kisa baking powder kadn kisa non stick pan a wuta kisa mai kadan ki sa qullun ki soya aci dadi lfy.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes