Tura

Kayan aiki

Na mutum 4 yawan abinchi
  1. 5Green apple
  2. Yoghurt 2 bottle (strawberry & vanillah)
  3. 2 cupsInibi
  4. Sugar to taste
  5. Ice block

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wannan shine kayan hadina

  2. 2

    Dafarko na wanke apple dina da inibi na yanka apple din qanana, na zubashi a container, na zuba inibin akai da sugar.

  3. 3

    Na zuba yoghurt dina mai dandanon strawberry da vanillah, nasa qanqara na juya.

  4. 4

    Wannan shine fruit salad yoghurt dina me dandanon strawberry da vanillah.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_13560156 me kayan dadi da kayan kwalama 🥄😋😋😋

Similar Recipes