Kayan aiki

  1. 2Spaghetti
  2. and 1/2 cup carrots 1
  3. and 1/2 cup green beans 1
  4. 2 cupsbeef
  5. 1/2 cuppeas
  6. 1 cuponions
  7. 1/2 cupgreen pepper
  8. 2tablespoons curry
  9. Seasoning to taste
  10. Oil 2 tablespoons (banda na soya taliya)
  11. 5Tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya taliya har sai ta zama brown

  2. 2

    Ki zuba tafasasshen nama a mai kadan ki soya sannan ki zuba stock yanda kika san zai iya dafa taliyar

  3. 3

    Ki zuba curry da dandano

  4. 4

    Ki zuba veggies da tarugu da albasa

  5. 5

    Ki jujjuya sannan ki barshi ya tafasa

  6. 6

    Ki zuba taliyar

  7. 7

    Bayan ta tafaso sai ki zuba green pepper

  8. 8

    Idan ta dahu ki sauke

  9. 9
  10. 10
  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes