Fruit salad

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Yana gina jiki

Tura

Kayan aiki

minti biyarda
hudu
  1. Lemo, sugar
  2. Kankana, apple
  3. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

minti biyarda
  1. 1

    Da farko na gyara kayan marmarina

  2. 2

    Na raba kankana gida biyu sena cire cikinta,sannan na markata d apple d lemon tsami, sannan Nazi na yanka wani apply din da lemo

  3. 3

    Sena zuba wnn ruwan acikin wnn kankanar Dana cire cikinta sena zuba yankakkun su lemon

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_16704631 kin qawata kayan lambu sannu da qoqari ko kallo ma zesa ka qoqashi 😀

Similar Recipes