Cookies

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Wooooooo uhmmmm ,sai angwada za agane mai nake nufi,yayi dadi sosai, yara sunji dadinsa

Cookies

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wooooooo uhmmmm ,sai angwada za agane mai nake nufi,yayi dadi sosai, yara sunji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour gongoni biyu
  2. Butter half (simas dinan sai ki raba kisaka half)
  3. Sugar rebin gongoni
  4. Flavour kadan
  5. Salt kadan
  6. Egg guda daya
  7. Fork
  8. Oven

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki xuba flour a bowl kisaka gishiri kadan, ki xuba sugar dinki da flavour,ki gauraya, sai ki fasa kwai akai, sai ki xuba butter dinki, ki gauraya sosai, sai yazama dough, sai ki barshi yadan huta, kaman minti 10 haka, sai ki yanka shape da kikeso, kisaka fork kizana kan wonda kika yanka shikenan, sai k bude oven ki gasa, a very low heat,,bazai wuce 15,minutes ba yayi, sai ki cire.

  2. 2

    Kici da tea koh juice shikenan,ko haka kawai......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes